logo

HAUSA

Li Keqiang ya tashi zuwa Cambodia domin halartar taron shugabanni game da hadin gwiwar kasashen gabashin Asiya

2022-11-08 20:03:03 CMG Hausa

Da yammacin yau Talata ne firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya tashi daga birnin Beijing zuwa kasar Cambodia, domin halartar taron shugabanni game da hadin gwiwar kasashen yankin gabashin Asiya, tare da gudanar da ziyarar aiki a kasar. (Saminu Alhassan)