logo

HAUSA

Saurayi dan kasar Laos dake neman cimma mafarkinsa

2022-11-05 15:59:54 CMG Hausa

A yau bari mu saurari labarin da ya shafi wani saurayi dan kasar Laos, wanda ke kokarin neman cimma mafarkinsa a kasar Sin.

Cikin fiye da shekaru 6 da ya shafe yana zama a kasar Sin, ya yi karatu, da fara sana'a, har ya auri wata 'yar kasar Sin. Ban da wannan kuma, ya kalli yadda zumuntar dake tsakanin kasarsa ta Laos da kasar Sin ke kara karfafa.(Bello Wang)