logo

HAUSA

Sabbin na’urorin kimiyya da fasaha

2022-11-04 16:52:52 CMG Hausa

An shirya taron Apsara a birnin Hangzhou, fadar mulkin lardin Zhejiang dake kudancin kasar Sin, inda aka nuna sabbin na’urorin kimiyya da fasaha sama da 1000. (Jamila)