logo

HAUSA

Mota mai sarrafa da kanta

2022-11-04 16:55:11 CMG Hausa

Ana gwajin mota mai sarrafa da kanta a yankin raya tattalin arziki da fasahohin zamani na birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Jamila)