logo

HAUSA

Na’urar rarraba kaya mai sarrafa da kanta

2022-11-02 16:50:49 CMG Hausa

Ana amfani da na’urar rarraba kayayyaki mai sarrafa da kanta a birnin Yiwu na lardin Zhejiang dake kudancin kasar Sin, inda ake iya rarraba kayayyakin da yawansu ya kai miliyan 50 a ko wace rana. (Jamila)