logo

HAUSA

Dakin gwaji mafi zurfi a duniya

2022-11-02 16:48:21 CMG Hausa

Dakin gwajin kimiyya da fasaha mafi zurfi a duniya, dakin da ya kai zurfin mita 2400 karkashin kasa, da aka gina a dutsen Jinping na lardin Sichuan na kasar Sin. (Jamila)