logo

HAUSA

Fadar sarakuna da dakin nune-nunen kayayyakin tarihi na kasar Sin sun nuna wasu kayayyakin tarihi cikin hadin gwiwa

2022-11-01 08:57:16 CMG Hausa

Ana nuna kayayyakin tarihi masu ban sha'awa da kuma daraja a dakin nune-nunen kayayyakin tarihi na kasar Sin a nan Beijing, cikin hadin gwiwar dakin da kuma fadar sarakuna wato Forbidden City a Turance. (Tasallah Yuan)