logo

HAUSA

Xi ya aike da sakon ta’aziya ga shugabannin indiya kan gadar da ta rushe a kasar

2022-11-01 18:43:27 CMG Hausa

A yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon ta’aziyya ga takwaransa na kasar Indiya Droupadi Murmu da firaministan kasar Narendra Modi, kan wata gada da ta rushe a jihar Gujarat dake yammacin kasar, lamarin da ya haddasa hasarar rayuka. (Ibrahim)