logo

HAUSA

Mataimakin firaministan Sin zai ziyarci Singapore

2022-11-01 14:16:08 CMG Hausa

 

Mataimakin firaministan kasar Sin Han Zheng, zai kai ziyarar aiki kasar Singapore daga yau 1 ga wata zuwa gobe.

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Zhao Lijian, ya bayyana cewa, mataimakin firaminsitan zai kai ziyarar ce bisa gayyatar takwaransa na kasar, Heng Swee Keat. (Fa’iza Mustapha)