logo

HAUSA

Sansanin gwajin koyar da ilmin zirga-zirgar sararin samaniya

2022-10-31 17:06:44 CMG Hausa

An kafa sansanin gwaji na koyar da ilmomin zirga-zirgar sararin samaniya a jami’ar zirga-zirgar sararin samaniya ta Nanjing a birnin Nanjing, fadar mulkin lardin Jiangsu na kasar Sin. (Jamila)