logo

HAUSA

Xi ya tattauna da shugaban jam’iyyar kwaminis ta Vietnam a Beijing

2022-10-31 20:44:42 CMG Hausa

A yau ne, Xi Jinping babban sakataren kwamitin kolin JKS, kana shugaban kasar Sin ya tattauna da babban sakataren jam’iyyar kwaminis ta kasar Vietnam dake ziyara a kasar Sin, Nguyen Phu Trong a babban dakin taron jama’a dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)