logo

HAUSA

Xi ya taya Lula da Silva murnar zabensa a matsayin shugaban Brazil

2022-10-31 21:09:46 CMG Hausa

 Shugaban kasar Sin Xi Jinping, Litinin din nan ya aike da sakon taya murna ga Luiz Inacio Lula da Silva, kan zabensa a matsayin shugaban jamhuriyar tarayyar Brazil. (Ibrahim)