logo

HAUSA

Jirgin ruwan nazarin kimiyya samfurin Exploration 2

2022-10-31 17:02:45 CMG Hausa

Masanan kasar Sin sun samu sabon sakamako kan aikin nazarin kimiyya a karkashin teku da jirgin ruwan nazarin kimiyya samfurin Exploration 2 da sauran na’urorin zamanin da ake bukata. (Jamila)