logo

HAUSA

Na’urorin samar da wutar lantarki da karfin iska kan teku

2022-10-31 17:12:55 CMG Hausa

An kafa yankin masana’antun kasa da kasa na samar da wutar lantarki da karfin iska a kan teku na Sanxia a birnin Fuqing na lardin Fujian dake kudancin kasar Sin. (Jamila)