logo

HAUSA

Jirgin kasa mafi tsayi a duniya

2022-10-31 17:10:04 CMG Hausa

Jirgin kasa mai tsayin mita 1910 wanda ke hada taragu 100 yana tafiya a yankin tuddai na Alps na kasar Switzerland, jirgin kasa da ya kasance mafi tsayi a duniya. (Jamila)