logo

HAUSA

Ga yadda wani tsohon sojan kasar Sin yake aiki a rundunar soji yau da kullum

2022-10-31 10:00:36 CMG Hausa

He Xianda, wanda ake kiran shi “sarkin sarrafa makamai masu linzami”, ya yi shekaru 21 yana kula da aikin sarrafa makamai masu linzami a wata rundunar sojin kasar Sin. Ga yadda yake aiki ko yake koyarwa sabbin sojojin fasahar sarrafa makamai masu linzami. (Sanusi Chen)