logo

HAUSA

Horas da yara fasahar wasan kwallon kafa

2022-10-31 08:58:37 CMG Hausa

Hotunan dake nuna yadda ake baiwa wasu yara dalibai horon wasan taka leda a makarantun birnin Guang’an dake lardin Sichuan na kasar Sin. Yara manyan gobe! (Murtala Zhang)