logo

HAUSA

Tashar layin dogo dake amfani da 5G ta farko a Turai

2022-10-30 16:20:56 CMG Hausa

An kaddamar da tashar layin dogo wadda ke tafiyar da harkoki ta hanyar amfani da fasahar 5G ta farko a Turai a kasar Hungary. (Jamila)