logo

HAUSA

Ana gyara tagogin mujami’ar Notre-Dame de Paris

2022-10-30 16:31:18 CMG Hausa

Ana gyara tagogin babbar mujami’ar Notre-Dame de Paris da gobara ta rushe a wani kamfanin samar da gilasi na Dombauh’tte dake jihar North Rhine-Westphalia ta kasar Jamus. (Jamila)