logo

HAUSA

Kauyukan kasar Sin a idon baki

2022-10-28 09:38:46 CRI

A cikin shekaru 10 da suka gabata, sakamakon yadda aka aiwatar da manufar daidaita bunkasuwar sassa daban daban na kasar Sin da ma farfado da yankunan karkara, an kara daidaiton bunkasuwar tattalin arzikin yankuna daban daban a zahiri. Baki mazauna kasar Sin sun yi mamakin irin saurin ci gaban biranen kasar, baya ga kuma irin manyan sauye-sauyen da suka faru a kauyukan kasar sun yi matukar jawo hankalinsu. A kasance tare da mu cikin shirin, don jin karin haske.(Lubabatu)