logo

HAUSA

Motar sayar da kayayyaki mai sarrafa da kanta

2022-10-28 18:23:25 CMG Hausa

Ana amfani da motar sayar da kayayyaki mai sarrafa da kanta a yankin masana’antun Xiangjiang dake lardin Hunan na kasar Sin. (Jamila)