logo

HAUSA

Kyamara mafi girma a duniya

2022-10-28 18:18:44 CMG Hausa

Masanan nazarin sararin samaniya sun sanar da kyamarar zamani mafi girma a duniya, wadda za ta taimaka kan aikin nazarin taurari a sararin samaniya. (Jamila)