logo

HAUSA

Jirgin ruwan nazarin kimiyya samfurin Xue Long 2

2022-10-28 18:15:19 CMG Hausa

Jirgin ruwan nazarin kimiyya samfurin Xue Long 2 na kasar Sin ya kaddamar da ziyararsa karo na 39 a Antarctica. (Jamila)