logo

HAUSA

Shugabar kasar Tanzania za ta ziyarci kasar Sin

2022-10-27 13:55:23 CMG Hausa

Bisa gayyatar shugaban kasar Sin Xi Jinping, shugabar kasar Tanzania Samia Suluhu Hassan za ta kawo ziyara kasar Sin tsakanin ranekun 2 zuwa 4 ga watan Nuwamba mai zuwa, kamar dai yadda kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Hua Chunying ta bayyana a yau Alhamis.  (Saminu Alhassan)