logo

HAUSA

Jirgin saman kashe gobara

2022-10-27 08:58:03 CMG Hausa

An kammala gwajin dibawa da kuma zubar da ruwa mai nauyin tan 12 na jirign saman kashe gobara samfurin AG600M kerar kasar Sin a filin saukar jiragen saman Zhanghe na birnin Jingmen dake lardin Hubei na kasar Sin. (Jamila)