logo

HAUSA

Diamond din na daya daga cikin Lu'ulu'un da ya fi kowane girma a fadin duniya

2022-10-27 21:02:05 CMG Hausa

Wannan Diamond din yana daya daga cikin Lu'ulu'un da ya fi kowane girma a fadin duniya, wanda aka gyara kuma ba a yi masa mis ba. Kudinsa ya kai dalar Amurka miliyan 15 yayin da nauyinsa ya kai Carats 303.10. Kuma za a sayar da shi ga mai bukata a ranar 7 ga watan Disamba mai zuwa a birnin New York na kasar Amurka.(Kande Gao)