logo

HAUSA

Rishi Sunak, dan asalin Indiya na farko ya hau kujerar firaministan kasar Birtaniya

2022-10-26 21:07:54 CMG Hausa

Rishi Sunak mai shekaru 42 a duniya ya zama sabon firaministan kasar Birtaniya, wanda shi ne dan asalin Indiya na farko da ya hau kujerar firaministan kasar, kana shi ne firaministan kasar mafi kankantar shekaru cikin shekaru fiye da 200 da suka wuce.(Zainab Zhang)