logo

HAUSA

Kyakkyawan wurin shan iska na Ditan a lokacin kaka a Beijing

2022-10-25 19:59:49 CMG Hausa

Lokacin kaka ya yi a nan kasar Sin. Launin wasu ganyayen bishiyoyi sun zama launin zinariya a wurin shan iska na Ditan da ke Beijing, inda mutane da dama suka dauki hotuna a nan. (Tasallah Yuan)