logo

HAUSA

Girbin barkono a birnin Handan

2022-10-24 08:58:50 CMG Hausa

Yadda aka yi girbin barkono ke nan a birnin Handan na lardin Hebei dake arewacin kasar Sin. Sana’ar noman barkono na taimakawa sosai ga ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)