logo

HAUSA

Xi ya jagoranci shugabannin JKS don ganawa da ‘yan jaridu

2022-10-23 12:49:20 CMG Hausa

 

Yau ne, babban sakataren kwamitin kolin JKS Xi Jinping, da sauran mambobin zaunannen kwamitin ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na JKS karo na 20 da suka hada da Li Qiang da Zhao Leji, da Wang Huning, da Cai Qi, da Ding Xuexiang da Li Xi, suka bayyana a gaban ‘yan jaridu a babban dakin taron jama’a dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)