logo

HAUSA

An zartas da kuduri kan "gyararren kundin ka'idojin JKS"

2022-10-22 12:36:16 CMG Hausa

Da safiyar yau Asabar ne aka zartas da kuduri, game da kundin ka'idojin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin da aka gyara, a yayin babban taron wakilan jam’iyyar kwaminis na kasar Sin karo na 20. (Mai fassara: Bilkisu Xin)