logo

HAUSA

An zabi kwamitin tsakiya na jam’iyyar JKS karo na 20 da kwamitin ladabtarwa da sanya ido na kwamitin tsakiyar

2022-10-22 11:48:02 CMG Hausa

A safiyar yau Asabar, an zabi kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 20, da kwamitin ladabtarwa da sanya ido na kwamitin tsakiyar a babban taron wakilan jam'iyyar JKS karo na 20. (Mai fassara: Bilkisu Xin)