logo

HAUSA

An zartas da kuduri kan rahoton kwamitin tsakiyar jam’iyyar JKS karo na 19 da rahoton ayyukan kwamitin ladabtarwa da sanya ido na kwamitin tsakiyar karo na 19

2022-10-22 12:18:33 CMG Hausa

A safiyar yau Asabar, babban taron wakilan jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 20, ya zartas da kuduri game da rahoton kwamitin tsakiyar jam’iyyar JKS karo na 19, da kuduri game da rahoton ayyukan kwamitin ladabtarwa da sanya ido na kwamitin tsakiyar karo na 19. (Mai fassara: Bilkisu Xin)