logo

HAUSA

Jakada Baba Ahmad Jidda: Yadda talakawa ke iya jin dadin zamansu shi ne tsarin demokuradiyya na gari

2022-10-21 14:35:13 CMG Hausa

Mai girma Jakadan Tarayyar Najeriya da ke kasar Sin Baba Ahmad Jidda ya shafe shekaru biyar a kasar Sin, ya ganewa idanunsa yadda kasar Sin ta bunkasa a cikin shekarun nan da suka gabata. Wakiliyar sashen Hausa na CMG Kande Gao ta samu damar da yin hira da Jakadan, inda ya bayyana ra’ayinsa kan cigaban kasar Sin bisa jagorancin JKS mai mulki, da yadda Najeriya da sauran kasashen Afirka za su amfana daga burin zamanintar da kasar Sin.(Kande Gao)