logo

HAUSA

An yi zanga-zanga a Indiya don yaki da al'adar yi wa kananan yara mata aure

2022-10-20 10:47:47 CMG Hausa

Yadda wasu matan dake zaune a unguwar talakawa dake birnin New Delhi na kasar Indiya suka yi zanga-zanga don yin kira ga mahukunta su kawo karshen al’adar yiwa kananan yara mata aure a kasar.(Kande Gao)