logo

HAUSA

Ga yadda 'yan mata da aka haife su a rana daya suke koyon ilmi a aji guda

2022-10-17 15:51:35 CMG Hausa

Wadannan ’yan mata biyu wadanda aka haife su a rana daya, ko da yake sun fito daga garuruwa daban daban, sun ci maki daya a lokacin da suka yi jarrabawar neman samun izinin shiga jami’a, yanzu dukkansu suna tawaga daya a jami’ar koyon ilmin kimiyya ta tsaron kasar Sin. Ga yadda suke zama a jami’ar. (Sanusi Chen)