logo

HAUSA

An gudanar da taron farko na kungiyar shugabancin babban taron wakilan JKS karo na 20

2022-10-15 20:15:02 CMG Hausa

Yau da yamma ne, kungiyar shugabancin babban taron wakilan JKS karo na 20, ta gudanar da taronsa na farko a babban dakin taron jama’a dake Beijing, fadar mulkin kasar Sin.

Xi Jinping, ya halarci taron, tare da gabatar da muhimmin jawabi. (Ibrahim)