logo

HAUSA

Kakaki: Dole ne a samu hanya mai dacewa ta yin hulda tsakanin Sin da Amurka

2022-10-15 21:27:04 CMG Hausa

Sun Yeli, kakakin babban taro na 20 na wakilan JKS, ya bayyana a yau Asabar cewa, wani abu mai muhimmanci a fannin huldar kasa da kasa shi ne, dole ne a samun hanya mai dacewa ta yin hulda da juna tsakanin bangarorin Sin da Amurka. (Bello Wang)