logo

HAUSA

Wani mutum-mutumin inji mai kafafu biyu ya karya matsayin duniya na gudu mai tsawon mita 100

2022-10-13 09:05:41 CMG Hausa

Yadda wani mutum-mutumin inji mai kafafu biyu na kasar Amurka ya karya matsayin duniya na gudu mai tsawon mita 100, bisa saurinsa ya kai dakika 24.73.(Kande Gao)