logo

HAUSA

Kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ya zartas da sanarwa game da cikakken zamansa

2022-10-12 18:04:18 CMG Hausa

Kwamitin tsakiya na 19 na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ya zartas da wata sanarwa a yau Laraba, dangane da cikakken zamansa na 7, wanda ya gudana tsakanin ranar 9 zuwa ta 12 ga wata, a birnin Beiijng na kasar Sin. (Bello Wang)