logo

HAUSA

Mazauna Tibet sun ji dadin zamansu

2022-10-12 08:16:51 CMG Hausa

A shekaru 10 da suka wuce, tattalin arzikin jihar Tibet ya samu saurin bunkasuwa, tare da kyautatuwar karfinta a sassa daban daban. Mazauna jihar sun kara ji dadin zamansu da kuma yin sayayya. (Tasallah Yuan)