logo

HAUSA

Babu wata takaitawa da za ta iya toshe ci gaban kimiyya da fasaha na kasar Sin

2022-10-11 18:59:49 CMG Hausa

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta bayyana a yayin taron manema labarai na yau da kullum Talatar nan cewa, babu wani takunkumi da zai iya toshe ci gaban kimiyya da fasaha na kasar Sin.

Wani dan jarida ya gabatar da tambaya cewa, sau da dama wasu kasashen yammacin duniya ciki har da Amurka, sun yi ikirari tare da neman hana ruwa guda, kana wasu kasashen ketare sun nuna damuwa cewa, za a dakile ci gaban kimiyya da fasaha na kasar Sin, kamar yadda kakakin ma’aikatar harkokin wajen Mao Ning ta yi karin haske kan wannan batu.(Ibrahim)