logo

HAUSA

Xi da shugaban gwamnatin Jamus sun yi musayar sakonnin taya juna murna

2022-10-11 19:46:47 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, da shugaban gwamnatin Jamus Frank Walter Steinmeier, sun yi musayar sakonni, don taya juna murnar bikin cika shekaru 50 da kulla huldar diflomasiya tsakanin kasashen biyu.(Ibrahim)