logo

HAUSA

PBOC ya lashi takwabin inganta yadda ake amfani da RMB a duniya wajen zuba jari da harkokin kudi

2022-10-10 18:45:22 CMG Hausa

Babban bankin kasar Sin (PBOC) ya sha alwashin ci gaba da sanya kudinsa ta hanya mafi dacewa wajen zuba jari da samar da kudade tsakanin kasashe.

A cikin wata sanarwa da bankin ya fitar ta shafinsa na Wechat jiya Lahadi, ya bayyana cewa, zai ci gaba da inganta darajar kudin kasar wato Yuan. (Ibrahim)