logo

HAUSA

Xi ya taya Van der Bellen murnar sake zabensa a matsayin shugaban Austria

2022-10-10 19:20:59 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon taya murna ga Alexander Van der Bellen kan sake zabensa da aka yi a matsayin shugaban tarayyar Austria. (Ibrahim)