logo

HAUSA

Shanu na kaura daga cikin tsauni zuwa babban filin ciyayi a jihar Xinjiang

2022-10-10 10:35:45 CMG Hausa

Yadda shanu ke kaura daga cikin tsauni zuwa makeken filin ciyayi ke nan a gundumar Zhaosu dake yankin Ili a jihar Xinjiang ta kasar Sin. (Murtala Zhang)