logo

HAUSA

Kwamitin koli na JKS karo na 19 ya gudanar da cikakken zama na 7

2022-10-09 16:06:36 CMG Hausa

Yau ne, aka fara cikakken zama karo na 7 na kwamitin koli na jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin na 19 a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)