logo

HAUSA

Kasar Sin ta harba na’urar Kuafu-1 ta farko kan binciken hasken rana

2022-10-09 20:03:37 CMG Hausa

A yau ne kasar Sin ta harba na’urar binciken hasken rana ta Kuafu-1 ko ASO-S a takaice, kamar yadda cibiyar nazarin sararin samaniya ta cibiyar kimiyyar kasar Sin ta sanar. (Ibrahim)