logo

HAUSA

Yadda aka shirya gasar Mutton Busting a kasar Amurka

2022-10-06 08:47:24 CMG Hausa

Yadda aka shirya gasar Mutton Busting a kasar Amurka. Bisa ka’idar gasar, yaro da nauyinsa bai kai kilogiram 36 wanda ya fi dadewa yana haye bayan akuya shi ne ya yi nasara.(Kande Gao)