logo

HAUSA

An kaddamar da hidimar fasahar 5G a dukkan kasar Indonesia

2022-10-05 20:45:11 CMG Hausa

An kaddamar da hidimar fasahar 5G a dukkan kasar Indonesia a hukunce, an ce, za a samar da hidimar ga kashi 75 cikin dari na dukkan mutanen kasar kafin kashen shekarar bana.(Zainab)